Download Complete ƘANWAR MAZA Romantic Hausa Novel PDF

ƘANWAR MAZA Page1 Bismillahirahmanirrahim Daji Ajiyar Allah! La’asar sakaliya, a lokacin da hasken rana ya fara disashewa, ta doshi yamma za ta faɗi, duhun magariba na ƙoƙarin shigowa ya maye ragowar hasken da ranar ta bari kan ta ƙarasa faɗuwa. Gamayyar bishiyoyi ne, dogaye da da madaidaita, haɗe da ciyayi da ga mabanbantan tushe, suka … Read more

Download Complete WACECE NI PAGE 3 Romantic Hausa Novel PDF

WACECE NI? (SANADIN KUKANA!) PAGE 3 Sake shigewa jikin Marwah yayi ya sake cafkar nononta da bakinsa yana fitar da wani irin nishi bashi ba ita kanta Marwah bata lura da zuwan Baba Zulai ba saboda azabar da yake ganawa nononta da baya da baya Baba Zulai ta saki labulen ta juya qirjinta na bugawa … Read more

Download Mundo Mai Hakuri Hausa Novel Complete PDF

MUNƊO MAI HAKURI: Na Zee Yabour Da Ayusher Muhd 01 RUGAR JIJJI Hayaniya ke tashi ta ko’ina wanda ta karad’e rugar, mata da yawa ta k’aramin ginin katangar gidajen su suke lek’e, a duk sanda kaga hayaniya irin wannan to tabbas ba lafiya ba, sannan matsalar dai mutum ɗaya ke jawo ta. Yau ma hakan … Read more

Download Rayuwar Duniya Jami’a Hausa Novel Complete PDF

RAYUWAR DUNIYA JAMI’A 1 NA basmah err LELE   Babbar makaranta cea mai dauke d fitattun dalibai masuji d kansa’ yanayin makarntar yakasance samari da ‘yan matane keta kai da kawo aciki’ kowa sha’anin gbansa yke, can nake hango mnyan ‘yan mata tsaye d samari sai faman tadi suke’ abn mamaki harda err lele acikinsu’ … Read more

Download Yarima Ashman Chapter 1 & 2 Hausa Novel Complete PDF

YARIMA ASHMAN Story & written by mmn fareesa Ina matuk’ar godiya ga dukkan masoyana aduk inda kuke, wasu sun kirani sunmin murnar kammala littafin NIDA D’ALIBATA, duk wadanda bana cikin grps dinsu ,inajin jinjinarku da fatan alkhairi agareni nagode sosae.naso sai new month wannan novel yafito to amma sbd wasunku sun kagara nayisa ,hakan yasa … Read more

Dowload Budurcina Yancina by Benaxir Omar Hausa Novel Complete PDF

BUDURCINA YANCINA NA BENAXIR OMAR Sunana Ambar,Rayuwata tana cike da darasi,tausayi,alajabi, haushi dakuma dana sani, bana kaunar kowacce ya mace ta kasance acikin halin dana shiga koda kuwa makiyata ne, zanbaku labarina nasan bani kadai bace nake abunda na aikata, tabbas akwai wasu mata, donhaka inafatan duk wacce taji labarina inta kasance tanayi tadaina!, duniya … Read more