Download Soldiers Family Chapter 3 & 4 Hausa Novel Complete PDF

SOLDIERS FAMILY (Romantic novel) By Dr Yasmeen Ahmed Autar alheri Page 3&4   __”kaitsaye twins phone store suka nufa domin akwai abunda yakeso dubawa acan. Acan Dubai kuwa Seda suhaif yagama bawa ammy abunci yabata magani kana alhassan yaturata izuwa bedroom d’inta kayan bacci yad’auko Mata tareda tema kamata yasaka Mata kayan kana yakwantarda ita … Read more

Download Ladubban Daren Farko Ga Ma’aurata Hausa Novel Complete PDF

Ladubban Daren Farko Ga Ma’aurata MATASA DA YAN MATAN WANNAN ZAMANIN SAI MU GYARA GASKIYA Da ango ya shigo dakin sabuwar amaryarsa, bayan ya zauna, sai ya yi mata sallama cikakkiya, watau: ‘Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh,’   Ita ma sai ta amsa da irin haka, watau: ‘wa alaikumus salamu wa rahmatullahi wabarakatuh.’ Ya … Read more

Download Maraici Ne Yajaa Mun Hausa Novel Complete PDF

MARAICI NE YAJAA MUN (True love and torching heart Storie) _(Under the pens of merhreeyaert lerwerl and doctor ferhyeez m usmern as in-identical twins)_ Story and written by Merhreeyaert lerwerl *BISMILLAHIRRAHMAANIRRAHEEM   Alhamdulillah bisa amincewa da huwacewa ta ubangiji gani d’auke da sabon labari mai suna *MARAICI NE YAJAA MUN* Ina fatan Allah subhanahu wata’ala … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 4 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍 𝘿𝘼𝙉𝙆’𝙊…..!!🫗 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 ……..Idanun dattijuwar cike da ƙwalla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ɗaga ƙafa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauƙi, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata … Read more

Download Izzar Mulki Hausa Novel Complete PDF

Izzar Mulki Hausa Novel Complete By Autar alheri Romantic love and se’y story   Daga alk’alamin marubuciyar INGARMAN NAMIJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI sabon salon Izzar Mulki MY LITTLE SISTER BIG LADY’S Littafen *IZZAR MULKI* sadaukarne Sis mmn teddy Sis ommu apnan Sis zee sulaiman Labarin IZZAR MULKI labari wata murd’ad’d’iyar masarauta ne dakuma gidan … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 3 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍 𝘿𝘼𝙉𝙆’𝙊….!!🫗 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 3️⃣ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ɗin sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ɗin ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ɗin. “Ranka ya daɗe … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 2 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍 𝘿𝘼𝙉𝙆’𝙊….!!🫗 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 2️⃣ ……..Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai cikar kamala da nutsuwa. Baida hayaniya a yanayinsa na zahiri bai kuma da fara’a sam akan fuska. A halittar jiki da cikar kamalar fuska mai nuna barazana ko maƙiyinsa dole ne ya yarda yaci wannan suna na *_Smart_*. Maimakon kallon wadda yaron … Read more

Download Complete Miji Na Gari Burin Ya Mace Hausa Novel PDF

Miji Na Gari Burin Ya Mace Complete Written By: Zahra Muhammad Surbajo “Dalla malam ɗagani,haba wannan ay zamba cikin aminci ne,naga tun kan ka fara muka tsadance kace releasing ɗaya zakayi?shine dan guntun wulaƙanci kuma naga kana ci gaba da riding”ta faɗi cikin masifa lokacin data tureshi daga kanta. Kanshi ya dafe dake tsananin sara … Read more

Download Complete KWAURON BAKI By Sufy Al-huzaify Hausa Novel PDF

Then, amidst the courtyard’s commotion, Faruk found himself sitting helplessly, unable to stand. A profound sorrow consumed him, yet he sought to hide his tears. His heart felt as though it might burst with the emotions he couldn’t express. Since morning, he had barely eaten, only forcing himself to have breakfast. The food from lunch … Read more