Download Complete DOCTOR ESSHA (43) By J hajara Romantic Hausa Novel PDF

DOCTOR ESSHA👩‍⚕️

By J hajara

43

Zai Mike doctor yatareshi yanason magana dashi ya Kara gyara zama yace” inajika”
Doctor yace” yallabai kadaina Bari sperm na taruwa har yakai da yasa ma pains, maguguna da allurai dakakesha ba mafita bane, kana da matar ko Killa may be bakasamu time ne, please ka rage aiyuka ka ba ma jikika hakkishi”
Aliyu najishi ya lumshe ido yarasa inda zai sa kanshi yaji sanyi, Wai Yana da matar, shiyanaji son suhaima ne kawai ama wani Abu nata bai taba burgeshi ba, sha’awa ma dayakeji inta taso masa ne kamar yadda kowane Dan Adam lafiyeye keji” bai tanka ma likita ba ya Mike ciki harashe turanci yace” bye zai kazo ” ya fada Yana ajiye mishi address na hotel da suke, bai jira amsa likata ba ya fice.
Yana isa haraba asibiti gefe da aka Parker motoci, bodyguards na gani yafito da sauri suka Mara mishi baya aka bude Mai motar yashiga, Yana shiga ya tarda suhaima chatting ma take hankali ta a kwance, Aliyu ya kada Kai ya kishigede, ya lumshe idon yanaji aka tada motoci bada jimawa ba suka isa haraba hotel din, baijira suhaima ya bude ya fito yayi gaba,Yana shiga daki toilet ya fada ya watsa ruwa, ya daura alwala yafito ya zira jalabiya ya shimfida dadurma ya Rama sallolisa.
Yana idarwa suhaima na shigo ta fada kan gado” wash honey na gaji yunwa nakeji”
Bai amsaba ya cigaba da ja carbishi, gani haka yasa tamike inda sabo tasa ba da halin Aliyu na kyaluwa, ta Kira reception ta musu order abinci. Tana ajiya Kira bada jimawa ba aka fara Danna door bell ta Mike ta bude waitressce ta shigo dauke da tray, pizza ne da roasted chicken akai sai kwalba wine, da hot Lipton dake turiri duka akai, ta karba ta sallami ta.ta nemi guri ta zauna ta narki abincita so ranta, baya ta gama ta daga Kai ta kalli Aliyu da haryanzu carbi shi yakeja tace” honey tashi kaci abinci”
Ya kada mata Kai alamu bazai ciba, ya Mike ya cire jalabiya yarage dagashi sai boxer, gani yanda marasa ke murada masa ne yasa ya dauki Lipton yasha, shima basha dayawa ba ya ajiye, ya kalli suhaima da harta gyara kwanciya ba wanka ba sallah, ya Soma buga mata kafa a hankali yace” wife bakiyi sallah bafa kina nufi a haka Zaki kwanta?
Ciki magagi barcci tace” Bari kawai honey da safe zanyi, towel ai ba matsala bane”
Aliyu yaki Amince wa da haka yasata a gaba dole ta Mike taje tayi wanka, alwala ma Rabin da Rabin tayi ta fito, tasa night gown da yakaimata har kasa ta zari gyale ta yafa tafara dogara sallah, tanayi tana binshi da harara, Aliyu na kallota ya gyaramata sallah kuwa kamar anrike mishi baki, two minutes kawai Wai ta idar da sallah mahgrib da Isha, ta fada gado ko ko mayafi ma Bata cire ba harda guntu munshari ta, Aliyu kam kasa magana yayi, ya gyara mata kwanciya yaja musu bargo. Asuba ta gari
Essha tun 6 baya angama birthday Bata zauna ba, hospital nasu ta wuce ta musu sallama aka gobe zata wuce, Doctors,nurses harda patients da suka Saba harda kukasu, Dr. Essha zata barsu itama sanda tayi nata hawaye, tashiga office nata ta tatara document nata masu mahimaci tabar office din ta wuce office din babba Doctor, tana zuwa tacima office din a rufe ta bada letter a bashi, sai misali 9pm ta dawo gida duk a gajiye, ta godema tayi sallah magarib da Isha a mosque dake kusa da hospital din.
Tana Parker motar a compound dinsu taga neighbors nasu suna fitowa daya baya babba da yaro, suka rugume ta suna kuka su matukar Saba wa dasu. Most especially ma mata tana yawa taimakosu da Basu kulawa aka lafiyarsu Dakar ta lalashesu suka rabu tashige gida da sauri don itama dauriya kawai takeyi, tana shiga ta tarar har Amir yagama hada musu Kaya, da gobe da wuri zasu wuce flight din safe ne 6:00am cib na safe zasu tashi, Sadik ma yayi bacci, ajiki Amir..
Essha takasa kunne da kyau don tunda tashigo shesheka kuka takeji, da sauri ta leka room nata taga Pooja ne keta aiki lallashi Arundh, daketa fama zaga kuka itama kanta Pooja kuka takeyi.
Pooja haushi ya dauke ta ta tura Arudh dake jikita tagaji da lallashi, Essha da gudu ta karaso ta tare Arudhati ta fado a hannuta ta kalli Pooja Rai bace ciki harshe Hindi tace” maita miki? Arundh wats wrong with you?
Arundh ta Mike Tana share hawaye tace” You and Sadik are leaving me, ba Wanda zan Kara wasa dashi ” ta fada tana shesheka kuka.
Essha naji hk taji wani kuka yazo mata ta daga Kai ta kalli Pooja da itama kuka takeyi, tarasa Mai zatace kawai itama sai ta fashe, duk guri akarasa Mai lalashi wani daga Pooja har Essha, Dakar dai Essha ta daure ta Saida nata kuka ta lalashi Arundh ta Manta Alkawari baya tayi hutu ita dakanta zatasa uncle Saif ya kawota, Arundh tasoma murna daga haka har bacci ya dauketa a cinya Essha. Essha ta kalleta ta share hawaye ta kalli Pooja tana hawaye, Pooja ta playing many roles a rayuwata , baza ta taba manta wa da ita ba, ba abunda zata iya cewa da Pooja sai godiya da fata Allah yasaka mata da Alkhari”
Ta Mike ta Kai Arundh ta kwantar da ita ta dawo ta zauna a gefe Pooja da haryanzu kuka takeyi, Essha ta kirkiro murmushi ciki harshe Hindi tace” haba Aunty Sadik, kuka fa kamar na mutu” ta rugume tace” haba Baby Saif yihakuri kibar kukana, ai zakiriga visiting muma Muna zuwa ko? Kiga kenan zakisan Nigeria da kiketason kisani ko? Ta fada Tana share mata hawaye..
Pooja ta Mike ta juya mata baya tana share hawaye, Essha ita ma ta Mike tazo ta dafata ta juya da ita suna fuskata juna Essha tayi murmushi tace” na Miki Alkawari zan riga zuwa”ta fada Tana ja mata kumatu.
Pooja ta sauke hannu Essha murya kuka tace” waye mahaifi Sadik?
Essha ta bude baki dun mamaki tambaya ya Bata dun tunda suke da Pooja Bata taba tambayata ba, Pooja ta katse mata tunani” Dr tell me waiye mahaifi Sadik? Doctor Kar kimin karya kigayamin gaskiya”
Essha ta kada Kai, kwalla yacika mata idon ta rufe baki tana tace” bansashiba, Pooja bansashiba”
Pooja cike da mamaki amsa da Essha ta Bata, ta karaso gaba Essha tasa hannu tana jijigata ciki da tsawa tace” tayaya zakice min bakusan mahaifi dankiba, tunda nake dake na taba tambayi ki?
Essha ta girgiza Kai fuskana ya Gama baci da haweye gabadaya..
“Toh kigayamin gaskiya please nd please Doctor, Sadik he’s in pain, daurawa kawai yakeyi saboda baison gani bacinraki, kullum baida wani buri daya wucd yaga mahaifishi, yaro ki tun Yana karami kinason kisamishi bakiciki rufewa yakeyi baison kigane, why because he’s a strong boy.
Essha please nd please kigayamin inda papi Sadik yake ni zan kaishi”
“kishi sa ne yasa bakison ku hadu” cewar Pooja
Essha naji haka ta daga Kai Rai a bace tana kuka tace” keep shut pooja, na tsaneshi” ta juya zata fice a daki.
Pooja tayi sauri ta rikota tace” daga tambaya shine zakiyi fushi, juyo please magana zamuyi”
Essha taki juyowa zuciya ta zafi yakemata.
Pooja tace” toh inhar papi Sadik da bakison naganine toh yau nagashi, nagashi da wata alamu sununa matarshi ce, nasan ki ci amanaki yayi shiyasa kika kujeshi, bakiso sa”
Essha daji haka da sauri ta juya tana ware idanunu gabata na tsanata faduwa, ta rike hannu Pooja takasa magana duk t rikece.
“Yadai daga magana duk kibi ki rikece, tabbas Naga Mai Kama da Sadik , over Kama ma Abu daya kawai zai nuna ma Sadik shi babbane, Kuma Ina ganishi na tabatar mahaifi Sadik ne jikina ya bani haka”
Essha ciki rudewa ciki Ina Ina tace” a..a.a in..aa ki…ka.gan….shi, tell me you are joking”
Prince neh

How To Get Complete DOCTOR ESSHA

The most reliable and easiest way to obtain the complete DOCTOR ESSHA is to purchase them from Jambandwaec.com (JAW) Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete DOCTOR ESSHA in Portable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the complete DOCTOR ESSHA booklet, follow these simple steps:

READ ALSO:  Download Maraici Ne Yajaa Mun Hausa Novel Complete PDF

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an email containing the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

 

NEED a guide, update, or answer on something? You can spend just #1000 to get professional answers and guides. Click here to request Mr. Samuel's INSTANT REPLY. 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.