Download IYAYE NA GARI Hausa Novel Complete PDF

IYAYE NA GARI is a popular Hausa novel that tells the story of a young woman named Iyaye who falls in love with a man named Gari. However, their love is threatened by various obstacles, including family conflicts and societal expectations. In this blog post, we will provide information on how to download the complete … Read more

Download Complete A SANADIN MAKWABTAKA Romantic Hausa Novel PDF

A SANADIN MAKWABTAKA A heart touching story of Love and Destiny *Mallakin *ZAINAB LALUH* _~(Oummu imam)~_ *DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI* 49 Haisam zaune saman kujera L-shape ya dan kishingida jikinshi sanye cikin bak’ak’en kaya jeans da t-shirt gaban rigar anyi rubutu golden colour hannunshi sanye da Agogo golden,tun bayan daya dawo … Read more

Download KURKUKUN ƘADDARA Hausa Novel Complete PDF

KURKUKUN ƘADDARA is a popular Hausa novel that tells the story of a young woman who is destined for prison. In this blog post, we will provide information on how to download the complete PDF version of KURKUKUN ƘADDARA Hausa Novel. KURKUKUN ƘADDARA E21 daga alkalamin Boss Bature, writer of Abban Sojoji “Wlh duk wanda … Read more

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 3 Hausa Novel PDF

MALLAKIN ASMEETAH NASARA WRITERS ASSOCIATION ___________________________________ {{Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu}} ___________________________________ BOOK ONE PAGE 12 to 13 Wani katafaren gado na alfurma aka kwantar da Junaid yayi Jina-jina goshin nan a fashe sai tsiyayar da jini yake, da gudun gaske Doctor Fateemah ta nufi d’akin medicine cikin … Read more

Download Complete DOCTOR ESSHA (44) Romantic Hausa Novel PDF

DOCTOR ESSHA👩‍⚕️ By J hajara 44 Essha ciki rudewa ciki Ina Ina tace” a..a.a in..aa ki…ka.gan….shi, tell me you are joking” Pooja taja tsaki tace” Doctor ki kalli idanona kiga Alama wasa ana, tabbas na ga Mai Kama da Sadik, a office nagashi yafito daga office din Dr. Agart Kumar, Essha mamaki ganisa ne ya … Read more

Download Complete Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 113 Hausa Novel PDF

Acan cikin asibitin kuwa,Suna cikin matsanancin tashin hankali,Jikin Abba Yayi tsauri sosai sam bai kar6ar treatment din da ake basa,Zuciyarshi tana barazanar bugawa,Kowa yayi zugudum cike da jimami suna jiran Tsammani,Sgr da Omar Sunfi kowa shiga matsananciyar damuwa,Saboda suna ganin sune silar Halin da Abbansu Yake ciki, Tunda suka fito daga Office ɗin Doctor Emran,a … Read more