Download Complete Gidan Uncle Page 1 Hot Romantic Hausa Novel PDF

Are you a fan of captivating and romantic literature? If so, you’re in for a treat. “Gidan Uncle” is a sizzling hot romantic novel in the Hausa language that has been creating waves in the literary world. In this comprehensive guide, we’ll take you through everything you need to know about this novel, including how … Read more

Download ABBAN SOJOJI Hausa Novel Complete PDF

ABBAN SOJOJI The Father Of Soldiers Na Hafsat Bature Moh’d ~BossLady~ Page 94-95 a hankali ta buɗe kopan ta fito cikin sanɗa, gabanta ne ya faɗi da ta hango su gaba ɗaya sun hallara a babban palorn cikin tashin hankalin rashin junaid, har sun fara yanke sha’warar fara kiran friends ɗinsa da sauran ƴan uwa … Read more

Dowload Zain Abeed Hausa Novel Complete PDF

ZAIN_ABEED By Nimcyluv Sarauta page 1 _Allahamdulillah! Thanks to Almighty ALLAH (swt). For giving me opportunity to start this book. *ZAIN_ABEED*_ _Finally, I just want to say that this would never been possible without all of you and I am so, So grateful for everything You have done for me. You guys have seriously made … Read more

Dowload Mai Dambu Hausa Novel Complete PDF

TAMBARIN SHAHARA… (FREE BOOK) Mafia Romance story. Mai_Dambu *Barka da warhaka daga Ministan sharholiya a daina zare min idanu firgitani kuke🤫 20 read more a sha karatu lafiya Barka da Jumma’a* Chapter 015 Mikewa tayi tana kallon shi, kafin ta kwashe da dariya, har da rike cikinta tana nuna shi da yatsa. “Ni kake tunanin hanawa … Read more

Dowload Saseen Hausa Novel Complete PDF

SASEEN Action Book __Asma’u Aji Ibrahim__ *(Asmeety Ce) __Tundaga nisa zaka farajin kiɗa yana tashi Ciki na leka nan naga maza da mata samari da ƴan mata suna ta tashewa kamar babu gobe Idona nakai can na hango wata sisi tana sanye da wata riga wacce ta ɗame ta rigan ta fito da surar jikin … Read more

Dowload Budurcina Yancina by Benaxir Omar Hausa Novel Complete PDF

BUDURCINA YANCINA NA BENAXIR OMAR Sunana Ambar,Rayuwata tana cike da darasi,tausayi,alajabi, haushi dakuma dana sani, bana kaunar kowacce ya mace ta kasance acikin halin dana shiga koda kuwa makiyata ne, zanbaku labarina nasan bani kadai bace nake abunda na aikata, tabbas akwai wasu mata, donhaka inafatan duk wacce taji labarina inta kasance tanayi tadaina!, duniya … Read more