Download YARIMA ASHMAN Hausa Novel Complete PDF

YARIMA ASHMAN is a popular Hausa novel that tells the story of a young man named Yarima who falls in love with a woman named Ashman. However, their love is threatened by various obstacles, including family conflicts and societal expectations.

In this blog post, we will provide information on how to download the complete PDF version of YARIMA ASHMAN Hausa Novel.

Story & written by mmn fareesa

PAGE 55&56

6angaren su yasmeen kuwa afusace yarima yajata suka isa bed room d’insa.,Kan bed yafad’a had’e da kwanciya rigingine yalumshe idonsa yanajin zafin abinda Anty lubnah tayiwa yasmeen.”yasmeen dke kallonsa dan ta lura ransa yabaci sosai”,Kan k’irjinsa ta kwanta . ” ahankali tace pls kayi hkuri “,hannu yasa yashafi gashinta yace ,bazan taba barin wani ya wulak’antaki ba keda familynki agabana ,inkyale

 

dole nad’au mataki…wayarsa ce tayi ringingJanye yasmeen yyi dg jikin sa yanufi gun mirror yadauki wayar dan me martaba ne ,jinayi yace yanxun?to ganinan xuwa,kashe wayar yyi yabude sif d’in kayansa yafito da suit bakak’e ,kallon yasmeen yyi yace baby xoki shiryani. ” tasowa tayi fuska bbu walwala tace yaya ina zakaje?”Kallonta yyi yace abbane yakirani naje governor da shugaban alk’alai nason mgn dani yanxun..”batace komaiba ” saidai sai wani d’aure fuska take tana turo baki gaba, tata yasa yashirya ,tayi saurin juyawa dan tafiya ..

 

da sauri yarima yarik’e hannunta,yajanyota jikinsa.”Ahankali yace baby nah menene?”Fad’amun kinji?turo baki tayi,saiga hawaye sharrrrr afuskarta,subhanallahi, yarima yace had’e da janta kan bed ya azata kan cinyarsa ,yanaso su had’a ido amma tak’i yarda.Murya k’asa k’asa yace pls kifad’amun mekikeso?”cikin kissa da Jan hankali tace nibanaso katafi kabarni “, kada asaceka.Murmushi yyi yace oh baby rigima ,

 

insha ALLAH lfy zandawo ai kina mun addua keda amminah kada kidamu kinji babyn yayanta…Cikin shagwaba ta ce to muje tare. Ware ido yyi cikin rarrashi yace kizauna gun ammi nadawo akwai maza agun bazai yuyu mujeba…ihun da yasmeen tasaka yasashi yin shiru ,sai kukan shagwaba take ita bazai tafiba,da k’yar yashawo kanta tayi shiru ,yayi mata rollyn da mayafinta yaja hannunta zuwa gun ammi,amma azuciyarsa mamakin kansa yake wai yau yarima shine ke rarrashin mace,shinmeyasa bayasan ganin ta tana kuka?meyasa yakeson abinda takeso,…hannunsa da yasmeen ta girgiza yasashi dawowa tunaninsa wasu tanuna masa sukayi masa jaje,sannan suka Shiga ciki.,,,

READ ALSO:  Download Complete Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 113 Hausa Novel PDF

 

,Ammice a parlourn da kuyanginta ,suna ganin su yarima suka fita,murmushi ammi tayi tace oh my son sai ina kuma?” nan ya sanar da ita gun dazashi “Yasmeen ta kalla taga kamar tayi kuka,tunawa tayi da abinda lubna tayi msta k’ila shiyasa tayi kuka….muryar yarima ta ji yace ammi ga baby nan ki lallabamun ita nadawo sai koke koke takeyi wai kada asake saceni..”Murmushi ammi tayi tace oh, xonan y’ata kinji yadawo,ai ALLAH yana tare da shi gakuma adduarki datawa kinji.”Zama yasmeen tayi gefen ammi,shikuwa yarima kasa tafiya yyi ,duk’awa yyi yayiwa yasmeen rad’a jinayi tace da gske yaya? yace eh ,dariya sukayi

 

shida ita,itadai ammi na gefe dan ita aganinta summa manta tana gun ,tashi yasmeen tayi tace muje narakaka yaya…,,,kafin yarima yyi mgn ,umman yasmeen tayi sallama da gudu yasmeen taje ta fad’a jikinta tana ihun murna.,,Murmushi yarima yyi yace oh baby nidai kada kikayarmun da ummanah.Umma cikin fara’a tace gskiyarka kuwa dan haryanxun tak’i girma..hararan yarima yasmeen tayi ta kalli ammi dkema umma maraba tace ammi kingansa ko yana Jana..Yar dariya ammi tayi tace ALLAH ka kiyayeni,..

 

murmushi yarima yyi yatsugunnah suka gaisa da Umma tamasa jaje,tukum yatafi…Umma kuwa bayan sun gama gaisa wa da ammi tamata jaje ,sannan yasmeen tajata wai tazo part dinta su gaisa,datak’i xuwa Saida ammi tasaka baki tukum tabita suka tafi.Bayan sun sake gaisawa,umma ta fito da na u,rar da yarima yabata (takunna in bala yaje gdnta)”Yasmeen tace name ne umma?”Umma tace ki aje in mijinki yadawo kibasa,kinji ki Adana,nan tace to.Cikin jin dad’in ganin yasmeen tana cikin kwanciyar hankali da zaman lfy da mijinta da danginsa ,taitawa yasmeen nasiha had’e da cemata ai

READ ALSO:  Dowload Saseen Hausa Novel Complete PDF

 

Omar yace gobe zaidawo Nigeria dan ayi komai agaban idonsa.Yasmeen tace ,aisai yahuta tukum sannan afara shariar,amma umma kina ganin da saka hannun Kawu a mutuwar abbanmu?Umma tace hmmm yasmeen kenan,inmijinki yadawo kinji tabakinsa Nina tafi,jiki ba kwari tayiwa umma rakkiya tadawo part dinta ta shige bath room dan yin wanka.. ***********bangaren yarima kuwa koda yafita tare da Sarki had’e da security, suka nufi gidan Governor aka tattauna mgnar su waye sukayi kiddinapping dinsa?Bbu boye boye yarima yyi ma governor da shugaban alk’alai bayanin farkon Shari arsu dakawu bala da alhj jamilu, sbd yasmeen ne,Yakima sanar dasu irin kamun dayyiwa alhj jamilu da yara 2zaisace. sannan yasanardasu zargin da akewa bala akan shine yakashe mahaifin yasmeen.”nan aka aje magana

tunda suna hannun hukuma to kawai ashiga kotu tunda akwai shedu ayi shara’a akan abinda ake zarginsu.”Maganar kiddinapping akyalesu kawai…sai in anyanke musu hukunci asaka su fito da sauran mutanan da su aikata kiddinapping din tare..Badan yarima yasoba ya amince da hakan had’e da cewa jibi xa’a fara shariar zuwa gobe zai had’a shaidunsa…Bayan sun fito ,yarima yacewa Sarki zai wuce police station, nan kowa yyi gun dazashi,dukda yarima bai waniso security suka biyosaba to dan dai Sarki yace subisane shiyasa…Suna isa dpo yabashi ghanonin da aka kamasu da kud’i aciki,umarni yarima yyi da asaka kudin a boot .Yarima yace akaisa gun da bash yake,bbu musu ,suka kaisa…

 

“Hmmmm duk Wanda yaga bash saiya tausaya masa yyi bak’i kirin yarame yafita kamanninsa sbd wahala da horo mai tsanani,ammafa da alama yahorun..,,yana ganin yarima yazube yana tuba da Neman afuwa yasaka asakesa.,,” shima yarima yalura da yashiryu yagane rayuwa,dan haka yace asakesa.”dg gun bash ,sell din dasu ahj jamilu suke yarima yanufa..kwance magashiyan yasamesu sunci duka na fitar hankali ,duk fuskokinsu akumbure,dan inba saninsu kayiba bazaka ganesuba,dan duk ancanja musu kamanni da dukan da’aka musu..”””

kalon tsana yarima yabisu dashi had’e da tafa hannuwansa ,yace sannunku masu iya dubara ,Ashe a iyanan wayonku yatsaya hmmmm inaso kusani jibi Ku shirya shiga kotu dan duk inda kukai wadanda kuka kashe kuma zakubisu…bala dan kunya kasa d’aga kansa yyi shikuwa ahj jamilu sai tsinewa bala yake wai shine yasakashi aikata hakan.Tsaki yarima yyi yace ai kiddanapping nawa da kukayi shima bazan kyalekuba zan d’auki mataki Ku azatonku ,k’arshenku bazaizoba,hmmm kunyi kuskure.Nasan kunyi mamakin yadda nagane June kukamun haka,sbd kunsaka safar fuska ko?To bari kuji ko sau d’aya naji muryar mutum indai mugune to zanganeshi aduk inda naji muryar shi,yana fadin haka ya kalli dpo yace acigaba da azabatardasu su fad’i inda sauran mugayen suke akamosu..Dpo yace to, nan yarima yyi tafiyarsa.

READ ALSO:  Download DOCTOR ESSHA Hausa Novel Complete PDF

Bank suka nufa suka mayar da kudin tukum suka dawo gida ,alokacin anata Kiran magrib,masjid ya wuce be fitoba Saida akayi isha’i..da kansa yaja mota yaje yasiyawa yasmeen nama gashashshe da ice cream, sannan yanufo gd.bayan ya iso part din yasmeen yaje batacan,nasa yaje canma batanan ledojin dayazo dasu ya aje kan bed yawuce part din ammi.Tafiya yake azuciyarsa yana jin haushin miyasa bazata jirasaba matsayinsa na mijinta sai dai shi yaje yakirata wato ita bata damu dashiba kenan..”Tsaki yyi yashige parlourn ammi ,aikuwa tana can ,gaida ammi yyi had’e da cewa yasmeen yauwa,tana cema sannu da xuwa..Kallon ammi yyi yace Saida safe ya fita..Tab’e baki yasmeen tayi had’e da mikewa ,sukayi sallama da ammi ,tana tunanin lfy tagansa yana wani shan k’amshi da tunanin ta fita .

Jitayi anrungumeta ta baya,cikin shagwaba ta ce ,nika cikani sai wani d’aure fuska kakemun agaban ammi kana wani basarwa shine yanxun zaka wani r…rufe mata baki yyi da hannunsa yace muje sarkin shagwaba aikece wai bazakijiraniba sainaje natafi dke kin kyauta?Ji yasmeen tayi batasan Bacon ransa,cikin sanyin murya tace to Yayana nabari,murmushi yyi yace ko kefa har naji dad’i muje ki karbi tsarabarki danamiki,bbu musu tabisa part din sa.Bed room dinsa suka Shiga….

NEED a guide, update, or answer on something? You can spend just #1000 to get professional answers and guides. Click here to request Mr. Samuel's INSTANT REPLY. 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.