Download Soldiers Family Chapter 3 & 4 Hausa Novel Complete PDF

SOLDIERS FAMILY

(Romantic novel)
By Dr Yasmeen Ahmed

Autar alheri

Page 3&4

 

__”kaitsaye twins phone store suka nufa domin akwai abunda yakeso dubawa acan.

Acan Dubai kuwa

Seda suhaif yagama bawa ammy abunci yabata magani kana alhassan yaturata izuwa bedroom d’inta kayan bacci yad’auko Mata tareda tema kamata yasaka Mata kayan kana yakwantarda ita akan bed tareda yimata addu,a bacci kana ya,ajiye Mata wata Yar na,ura akusan kanta yadda duk yadda tayi wani dogon motsi zasu iyaji su dukkansu.

Fita yayi daga d’akin inda yasami gnr suhaif da captain alhusain suna kallo zama shima yayi tareda su bawanda yace komai acikinsu secan captain Husain yace Yaya suhaif Wai miyadace muyi akan rashin lpyr Nan na ammy? Cikin harshen larabci yayi maganar…. d’agowa suhaif yayi Yana kallanshi kamun yace addu,a my Little bro shine kawai abunda zamiyu ayanzu…”gaskiya ne Yaya suhaif tinda duk abunda yadace muyi munyi Amma ba canji ba asibitin dabamu kaitaba afad’in duniyarnan indai munsandashi kaga kuwa addu,ar itace kawai magani ayanzu Al,Hassan yafad’a idonshi nacikowa da k’walla…

 

Baki Al Husain yabud’e domin yayi magana se kawai wayarshi tafara rura Yana dubawa yaga video call ne daga big brother domin hakan tabayyana akan sciring d’in wayar….d’agowa yayi Yana kallan sauran Y’an uwan nashi kamun suhaif yayi mashi tambaya da Ido alamar waye…nuna mishi wayar yayi tareda picking call d’in Yana fad’ar my sweet bro barka da dare? “”Ina ammyna my Husain? Yajefo mishi tambaya batareda yakarb’a gaisuwarda Al Husain d’in kemasa ba.

Tana bedroom d’inta barana kaimata inbatayi bacciba daga hakan yamik’e zuwa bedroom d’in ammy Koda yashiga bacci takeyi sosai Dan hakan yafad’awa yayan nashi tareda juyamai wayar a fuskar ammyn yagani…shiko fitowa yayi perlon anan suka cigabada firadashi sedai duk firan sune keyi suna bashi lbrn gidan da wurin aikinsu yayinda shiko iya kacinshi eh ko aa har suka gama firar kana Al Husain yakashe wayarshi.

Shinkafi

Yauma kamar kullun mama ce zaune tanacin kwadon zogale da eggo tayi Mata suna firarsu jefi jefi kamar daga sama sukaji sallamar wani dattijo Yana surfa bala,I cikin banbami yake fad’ar wlh Baki isaba Nana nizaki wulakanta tin yoshe naketa faman jiran ji daga gareki Amma Kika shareni kamar bakisan narigada nayi magana da mutanen nanba to wlh sam bazata sab’uba yawwa…””ikon Allah shine abunda yafito daga bakin eggo kamun tace to Kai sama,ila ko zama bazakayi ba?

READ ALSO:  Download Complete NIHAAD Chapter 18 By Khaleesat Haiydar Hausa Novel PDF

Bazan zaunaba domin bazamanne yakawoniba kawai naxone naji mikeke nufi dakika mayardani shakatafi?”””humm eggo tasauke numfashi kamun tace sama,ila nifa narigada nagayama bawani abunda Zan k’ara fad’a sabanin Wanda kaji abaya tabbas bazan bada Baki asayarda gonakinnan ba Kuma bazan fidda Mama daga makarantaba domin shine burin mahaifinta karatu dudda baya raye Amma tabbas Sena cika masa wannan burin.

Aiko wlh Baki isaba Nana gonakidai yadda kikeda hakki akansu keda y’arki muma munadashi Kuma doline asayar tinda Muna buk’atar kud’in Kuma keda kike tsohuwa harke Zaki iya tsayawa k’aramar yarinya tayi karatu? Duka shekaru nawane suka rage Miki aduniya?

“”Ya,isheka haka sama,ila dudda nake tsohuwa ahakan zanyi tarbiyar yarinyata Kuma nabata gudunmuwa 💯 domin tasamu ingattaccen ilimi kasani Wanda yabani ita bedubin

Tsufanaba yabani ita Kuma ahakan zankulada abuta insha Allah..magar mutuwa Kuma wannan sani yanagun Maha liccinmu shiyakeda sani akan komai narayuwarmu sabida hakan koyanzu yakarb’i rayuwata Ina rokonsa daya kawowa mama Marik’a nagari Wanda zasu tallafi maraicinta Kuma su inganta rayuwarta ba irinkuba

 

Kasani Kuma zancen gona wlh muddin Ina raye bawanda zesedawa mama gobaki domin bakuda ko ficika aciki komikenan nasani bayan kungama titse mahaifinta yaraba gado yabaku naku haka yad’auka yabaku kuka salwantar tareda k’wallafarai anashi

Dan kunga Allah yasaka masa albarka anasa kukace seya Baku jari tinda ada tinaninku Dan yatsufa baze haihuba Idan yamutu kuci gado shiyasa yadda kukaga mama aduniya hankalinku yatashi hakan yad’auka yabaku tareda gaya muku cewa abunda yabaku hakkinkune kobayan baranshi sauran dukiyarshi ta mama ce domin akulada rayuwarta shine yanzu duk wannan abun be ishekaba kadawo asayarda gonakinta to wlh karyarka Tasha K’ar….kamun tak’arasa ji kake tasss sama,ila yad’auke tsohuwa eggo da Mari seda tayi baya tafad’i kan mama dake zaune tind’azu tana saurarsu…wani irin zaro Ido mama tayi tana kallon kanen mahaifin nata cikin tsantsar tsana da bakin ciki kamun tayi wata muguwar zabura tana nunashi dayatsa tace kasa hannu kadaki mahaifiyata? Kuma agabana?

 

Hannu yad’aga ze kwada Mata Marin itama tayi saurin rike hannun tana fad’ar kayi kuskure kawu ila narantseda Wanda Raina yake hanunsa kagama anfanida wannan hannun har abada..””ah,ah mama kibarshi Dan Allah ki kyaleshi kome yayi duniyac…

READ ALSO:  Dowload Mai Dambu Hausa Novel Complete PDF

 

Bata karasaba taji kawo Sana,ila yasaki wata razananniyar k’ara cikin mugun azaba…joyowarda zatayi taga guntun hannun kawu sama,ila ahannun mama tana binshi dawani matsiyacin kallon tsana kamun tarike hannun jabau tace ko guntun bazan barmakaba balle adoraka wata Rana kayi Sha,awar Marin wani..tana gama fad’ar hakan tajuya tareda Sab’a eggo akafad’a kamar tad’auki Yar baby tawuce dakinsu kana tafito tana nunawa kawo ila daketa faman kururuwa hanyar fita daga gidan..Aiko aguje yakwasa yanata runtuma ihu yabar gida itako fitatayi daga gidan dauk’eda Dan bokitinta na ruwa dakuma hannun kawo ila data gundule tindaga kafad’arshi.!

Eggo kuwa tsantsar mmki sunhanata Koda kwakkwaran motsi fad’ar takeyi aranta wannan abun nakeyiwa gudu domin nasan wace mama nicenan nafaifi abata nasan wacece ita tin tana k’arama nasan duk Wanda yayi yukunrin cutarda ita takan aikata abubuwa makamancin hakan sedai bantab’a tinanin zata aikata abunda tayi yanzuba Anya kuwa mama lpy qalau take kuwa kodai ba ita kad’ai bace? Cikin wannan jimamin eggo tad’ora jiyo sallama daga waje Koda tafita kirane daga megari na gaggawa itada mama.

 

.kallon D’an Aiken tayi kamun tace mama Kam batanan Amma Ni ganinan zuwa..””aa ance kafata kafarki…to shikenan muje cewar eggo tayi gaba dogarin megari yabi bayanta…Koda suka Isa fad’ar megari cike take cinjim da Jama,a masu k’aryata abunda mlm ila yafad’a nayi masu gasgatawa nayi suna d’ebewa mama y’ay’anshi kuwa se hak’ilo sukeyi suna fad’ar senun nakkasa mama tinda ta tab’a babansu.

Wuri eggo tasamu tazauna tana fad’ar ranka yadade ance kana nemanmu nida mama…”eh hakanne Ina ita maman? “”Mama Bata gida tanufi Rafi…to shikenan aizata dawo tasamemu mlm ila ne yakawo kararku kinci masa mutinci akan hakkinsu Kuma y’arki takarye mishi hannu tatafida guntu Nana yoshe mama tazama mayya bamu saniba?

“Wlh tafi gaban mayya ranka yadad’e sedai matsafiya nasan cewa tabbas tsafine zatayida guntun hannun cewar kawo ila Daketa sharbar kuka..”eggo tace subahanallah nikam ban haifi mayyaba balle matsafiya Kuma yadda yagayama Sam bahakan akayiba megar…Bata karasaba megari yace shin mama takarya masa hannu kobata karyaba? Cikin rauni eggo tace tak’arya..to magana tak’are mujura zuwanta kawai..

READ ALSO:  Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 2 Hausa Novel PDF

Acan bakin kogi kuwa mama nacan zaune tareda aminanta sunata firarsu yauma cikin siffar dabbobi suke Inda dukkansu sukayi shigar Zaki (🦁) manyan zakuna kallanta bibibo yayi yace uwar gijiyata kitashi muje namaidaki gida yaufa kinjima dayawa..Baki taturo gaba tana fad’ar nidai yau bamaidani zakayiba rakani zakuyi hargida tafad’a kamar zatayi kuka… murmushi k’awarta tayi kamun tace shikenan tashi muje Amma kece Zaki d’auki ruwanki…

 

to nayadda muje tashi sukayi dukkansu suka Kama hanyar komawa gidan yayinda suka saka mama tsakiya Zaki biyu tareda ita kowanne gefinta d’aya Kuma suna tafe suna lbr sedai Sam mama bayi musu zancen Wanda yamari eggonta ba sabida ita batamasan anyiba tinda kawo Sama, ila yafara Bala,inshi k’awarta tashiga gidan Kuma duk abunda yafaru aikintane mama batamasan anyiba..suko ayanzu suna sane suka bita ahakan cikin gari dudda bayau tafara rok’arsu surakataba suna k’iyawa Amma yau antab’a su doline sutauna tsakuwa Dan Aya taji tsoro ahakan suka nausa cikin garin..!

Yanzufa aka fara wasan muje zuwa danji ya wannan badakalar zata k’are

Autar alheri

FREE DOWNLOAD

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

How To Get Complete Soldiers Family Book

The most reliable and easiest way to obtain the complete Soldiers Family book to purchase them from Jambandwaec.com (JAW) Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete Soldiers Family inPortable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the complete Soldiers Family booklet, follow these simple steps:

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an emailcontaining the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

 

 

 

NEED a guide, update, or answer on something? You can spend just #1000 to get professional answers and guides. Click here to request Mr. Samuel's INSTANT REPLY. 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.