Dowload Kalaman Soyayya Hausa Novel Complete PDF
A–Agaskiya ina sonki. B–Babban burina na aureki. C–Cuttar sonki batada magani a gurin likita. D–Daddadan lafazinki kan sanyayamin rai. E–Ebo zumar sonki kishayar dani. F–Fitacciyar fararrar fuskar ki ke haska ka zuciyata G–Gaggawa nake domin na sallama zuciyata gareki. H–hanzarta ki tsundumani cikin kogin sonki. I–ingantaccen hankalin ki shike karamin sonki. J–jinjina ga ma’abuciyar … Read more