Download Yarima Ashman Chapter 5 & 6 Hausa Novel Complete PDF
YARIMA ASHMAN Story & written by mmn fareesa Chapter 5 and 6 WANENE YARIMA ASHMAN? Yarima Ashman saurayine matashi d’an kimanin shekara32 aduniya . Yana tak’ama da ilimi,kud’i,saurauta had’e da k’asaiita”,bayason raini ko kad’an kuma bayason shishshigi,akwaisa dason girma.”gashi miskiline na karshe dan yanada girman kai haka jama’a ke cewa dan in yayi maka magana … Read more