Download Complete DOCTOR ESSHA (33) Romantic Hausa Novel PDF

DOCTOR ESSHA

By J hajara

.

33…

ABUJA

Aliyu na kan daddurma ya idar da sallah nafilla, around 3:07pm, baya yagama adduoin shi ya Mike ya dauki Zane hoto Essha ya rugume, yanaji kamar ma yau za’a rabashi da hoto ne, da gangar ya kashe wayyoyisa yasan zan adameshi da Kira, side nashi ma yaja ma securities kunne kar su bar kowa yashiga, dauri aure ma ya ranya ma kanshi baza Shiba, sai da yayi sallah asuba Yana idarwa bacci barawo ya saceshi.
FRIDAY .
Kano.
Yau dauri aure masu duniya inji wata kakana😀.. dauri aure uku za’a daura, daya ne a kaduna na haydar da Salmah.
Dauri aure yasamu hallita manya mutani , president na kasa, harda na waensu kasashe, dun Dana duba na kalla dakyau har da tonald Trump da president din Korea su Sami hallarta, governor’s har zuwa local officials, sarakuna kuwa na gari da gari, kowa ya hallara guri ba mazuguni mutani ne cike kamar sallah.
Taro ye taro, busa ake kamar yan Yan sarakuna, makada da mawaka kam ai sai abinda yayi gaba, su samu su baje kolinsu, karfe goma cib,ankafara sanarwa dauri aure Kamar yada al’ada ta tanadar a musuluci kowa ya shaida dauri aure UMAR ALIYU TYCOON da AMARYASA SUHAIMA RABI’U HUSSAIN. IDREES da AMARYASA WASEELAT, HAFIZ da amaryasa MARYAM. a lallai su kanawa su ka kwashe, an daura aure aka sadaki Mai ingaci,
Baya Kamar minti biyar da dauri aure, Tycoon ne kenema Aliyu, shi azontashi tun jiya Aliyu na kano, Bai saniba Aliyu na na Yana shara barci shi rugume da hoto princess nashi, duk yawa taro na hk yasamu ya ya kunsa bodyguards na biyedashi ya’isa gurisu fawaz su Sha gezna farare farare kal kal sai walkiya suke, su Hafiz angoye baki yaksa rufuwa, sai shairri suke ma junasu suna dariya, suna gani Tycoon su ka sarara Kamar marasa gksky, suka fara wiki wiki da idon, su kansu ko ba a tambeyesu ba su San Aliyu yake nema..
Tycoon yakalli yanayisu Sam Basu da gsky yace” Ina Aliyu ? Nan suka fara zanzare Ido,
“Ba tambayaku nakeba? Nace Ina Aliyu ?
Fawaz yace” am… .um dad…. Ya dakatar dashi yace” Kar ka min karya, gaskiya nakeso ji, Yana Ina kugayamin Aliyu yazo ko baizoba? Ya furta Rai a bace. Duk suka sukunyar da Kai na Rashi gaskiya.
Suleiman ya amsa” kayi hakuri dad, baizo ba, baiji dadi jikishi ne”
Tycoon Rai a bace ya fidda waya ya dialing number Aliyu yaji switch off. Yace” Aliyu ya kyauta, zamu hadu” ya bar gun..
Dinner
****************
Suhaima ita kadai a back sit sai shara kwalla take , Tasha wani armless wedding gown da girma shi ya cika back sit din gabadaya, Tasha heaven makeup, ta tura baki taji dadi koba komai zaije Kuma zai zama nata.
Ana tada motoci suhaima da sauri ta fitar da tozali na ta murza a Ido, ta Kara mutuke Ido ta gari tozali sanda ta tabatar yakama radau radau ,tayi sauri ta komar da tozali ciki dan karami fashion pulse da ta rike na amare a zuciya tace” sorry darling daga yau kazama nawa, bakai bawata, sai ni kadai.no more fuskar tsana dakake nuna min” tasaki murmushi.
Aliyu kam Yana gaba sai bin titi yake da kallo har aka karaso ciki gate din
hall din da za’ayi biki, guri cike yake dam da mutani, su kadai tundama ake jira afara biki gashi su karaso, guri yasha tsadade decoration,kafi Kashi ga hall dinma aiki ne, securities ne birjik, kala kala, ciki hall din sai wani kalloli wuta yake badawa, guri zama brides da groom nasu shi kanshi abun kallone, ciki hall ya Tara manya mutani.
Aliyu ana Parker mototoci, su amare da duk suka fito shi kadai ake jira, gashi tundaga kan photographers Yan media, duk su musu caa ana jira fitowar young Tycoon da amaryashi,shikama Kara shigedewa yayi ya kwantar da sit baya ya gyara kwanciya shi,ya lumshe, yarike kirji Yana furta inalilahi Dan gabashi faduwa yake sosai kamar zai fito. Hafiz ya saki Hannu nashi amarya ya nufi motar da Aliyu ke ciki,yayi knock driver ya zuge glass kasa yace” Buddy Sha daya yanzi sai Bata mana lokaci kakeyi , please ka sauko haka ga Mami fa a tsaye tana cira fitorwaka” ya bude mishi kofa , a hankali cike da kasaita ya sauke kafa daya, photographers da Yan media da suka nufishi, ai da sauri securities suka taresu, Aliyu ya fito Yana wani Sha kamshi Hafiz ya rage murya yace” Buddy amarya fa?
Ya ja tsaki yace” intagaji ta fito”
Ashe Mami taji abunda ya fada, ta matso taja hannushi ta rakwafar dashi dayake ya fi ta tsayi tace” Aliyu becareful, behave urself fa, ka fito da ita yanzu na,hata murmushi na yau sai kayi shi, kabar hada fuskarna , muntara manya baki,so don’t disgrace us” ta murda mishi kunne.. Yan hoto kam a samu abinyi sai ket ket kakeji , ya zangayo ya bude mata kofa kanta a sukunye kamar wata Yar arziki ya kauda Kai gefe ya Mika mata Hannu, da sauri ta Kama hannu, taji laushi kamar hannu mace, sanda taji tsikar jikita sun tashi daji yanayi fatar Aliyu, da daga Kai ta kalleshi taga wani gefe yake kallo, ta furta” kash, dole nayi abun da zai jawo fuskar shi na yanzu, Dan nasan muna shiga ciki kallo arziki bazai minba” ta furta,
Nan take kawai sai tasa kuka munafurci , da sauri Aliyu ya juya Dan tabashi tausayi, dun yazu yasan so, kawai sai yadagar da fuskar ta ya fitar da hanky daka ciki aljihu Yana share mata hawaye, kawai idonusu suka sarke dana juna, Nan take yaji wani shock sanda yanda zabura,so yake ya furta Auzibillahi ama sai yaji kamar a rike mishi baki, kallota ya cigaba dayi Yana ji kamar ana sauke mishi wani azababe sonta, nantake yaji duk duniya bai Wanda yake so sai ita, nan kuwa ya manta da wata Wai ita Essha, ya sakar ma suhaima wani Wawa murmushi Yana Kara binta da kallo bai ko kiftawa yace” wow beautiful”
Suhaima murna yakamata a hankali tace” yes naji nasara , Aliyu welcome to my kingdom”
Suka cigaba da kallo juna har yafito da’ita taga ciki motar , suhaima tagama rikecewa dagani yanayi kwaya Ido Aliyu yagama tafiya da ita, Ashe dama duk kallo data ke mishi na tsoro ne, suhaima har da hade yawu ..
Hafiz su tsaya kallo ikon Allah yau Aliyu ne, dazun yagama complaining baiso ta, yanxu Kuma kallota yake kamar zai cinyeta..
Fawaz yace” shareshi buddy kila itama love at dinner sight ne dun bara’a ce first sight ” duk suka fashe da dariya suka wuce ciki.
Suhaima sai Kara makele ma Aliyu take a jiki, duk su makale ma juna Aliyu sai washe hakori yake.
Taro yayi kyau,Aliyu yaba kowa mamaki aguri, yanda yake nuna ma suhaima so kamar zai cinyeta , sune baddest couples a guri, Dan guri yanka cake, suhaima ta yanka tasa a baki tasa Aliyu ya tsosi cake din tass a bakita, lokaci daya. Kawai yazage yanuna ma suhaima tsasa so, har feenat ta kawo Madara na, suhaima ta bashi yasha duk babu Wanda ya lura.
Mami tun abun nabata mamaki har Soma Bata haushi, abun mamaki ma suhaima Bata jira antashiba ta ja Aliyu suka bar hall din zuwa gidasu, Aliyu har wani tsorata yakeji, suna zuwa gida tun suna haurawa stairs zuwa dakisu tanuna mishi abunda take bukata , Aliyu yace” wait muyi sallah dear ” Taki amincewa zai sake magana ta hade bakisu guri daya, taja shi zuka fada aka sofa Dagana Kuma suka Lula duniya ma’aurata.
Prince neh

FREE DOWNLOAD

READ ALSO:  Download Complete Idan Ba Ke Chapter 1&2 By NimcyLuv Hausa Novel PDF

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

How To Get Complete DOCTOR ESSHA

The most reliable and easiest way to obtain the complete DOCTOR ESSHA isto purchase them from Jambandwaec.com (JAW) Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete DOCTOR ESSHA in Portable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the complete DOCTOR ESSHA booklet, follow these simple steps:

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an email containing the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

NEED a guide, update, or answer on something? You can spend just #1000 to get professional answers and guides. Click here to request Mr. Samuel's INSTANT REPLY. 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.