Download Complete Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 113 Hausa Novel PDF

Acan cikin asibitin kuwa,Suna cikin matsanancin tashin hankali,Jikin Abba Yayi tsauri sosai sam bai kar6ar treatment din da ake basa,Zuciyarshi tana barazanar bugawa,Kowa yayi zugudum cike da jimami suna jiran Tsammani,Sgr da Omar Sunfi kowa shiga matsananciyar damuwa,Saboda suna ganin sune silar Halin da Abbansu Yake ciki, Tunda suka fito daga Office ɗin Doctor Emran,a … Read more

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 3 Hausa Novel PDF

MALLAKIN ASMEETAH NASARA WRITERS ASSOCIATION ___________________________________ {{Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu}} ___________________________________ BOOK ONE PAGE 12 to 13 Wani katafaren gado na alfurma aka kwantar da Junaid yayi Jina-jina goshin nan a fashe sai tsiyayar da jini yake, da gudun gaske Doctor Fateemah ta nufi d’akin medicine cikin … Read more

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 5 Hausa Novel PDF

NASARA WRITERS ASSOCIATION* ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }} ___________________________________ BOOK ONE PAGE ➡️16 Fitowarta kenam daga toilet, tana d’aure da towel a kirjinta, gashin kanta a baje agadon bayanta ta wanke shi fess har wani shining yake ga ba’ki ga tsayi har ya kusan isowa … Read more

Download Complete Gidan Uncle Page 1 Hot Romantic Hausa Novel PDF

Are you a fan of captivating and romantic literature? If so, you’re in for a treat. “Gidan Uncle” is a sizzling hot romantic novel in the Hausa language that has been creating waves in the literary world. In this comprehensive guide, we’ll take you through everything you need to know about this novel, including how … Read more

Download ABBAN SOJOJI Hausa Novel Complete PDF

ABBAN SOJOJI The Father Of Soldiers Na Hafsat Bature Moh’d ~BossLady~ Page 94-95 a hankali ta buɗe kopan ta fito cikin sanɗa, gabanta ne ya faɗi da ta hango su gaba ɗaya sun hallara a babban palorn cikin tashin hankalin rashin junaid, har sun fara yanke sha’warar fara kiran friends ɗinsa da sauran ƴan uwa … Read more

Dowload Zain Abeed Hausa Novel Complete PDF

ZAIN_ABEED By Nimcyluv Sarauta page 1 _Allahamdulillah! Thanks to Almighty ALLAH (swt). For giving me opportunity to start this book. *ZAIN_ABEED*_ _Finally, I just want to say that this would never been possible without all of you and I am so, So grateful for everything You have done for me. You guys have seriously made … Read more