Download Yarima Ashman Chapter 5 & 6 Hausa Novel Complete PDF

YARIMA ASHMAN Story & written by mmn fareesa Chapter 5 and 6 WANENE YARIMA ASHMAN? Yarima Ashman saurayine matashi d’an kimanin shekara32 aduniya . Yana tak’ama da ilimi,kud’i,saurauta had’e da k’asaiita”,bayason raini ko kad’an kuma bayason shishshigi,akwaisa dason girma.”gashi miskiline na karshe dan yanada girman kai haka jama’a ke cewa dan in yayi maka magana … Read more

Download Yarima Ashman Chapter 3 & 4 Hausa Novel Complete PDF

YARIMA ASHMAN Story & written by mmn fareesa   Chapter 3 and 4 “Yasmeen takai k’ololuwar tashin hankali da firgita inbacin kakkarwa bbu abinda jikinta keyi,sai kok’arin b’alle marfin motar take amma takasa.” Cikin tsoro had’e da tsiwa take cewa wlh mlm ka’ajiyeni ko ance maka ni y’ar iskace ne?dazakazo dani wannan mugun da jin … Read more

Download Yarima Ashman Chapter 1 & 2 Hausa Novel Complete PDF

YARIMA ASHMAN Story & written by mmn fareesa Ina matuk’ar godiya ga dukkan masoyana aduk inda kuke, wasu sun kirani sunmin murnar kammala littafin NIDA D’ALIBATA, duk wadanda bana cikin grps dinsu ,inajin jinjinarku da fatan alkhairi agareni nagode sosae.naso sai new month wannan novel yafito to amma sbd wasunku sun kagara nayisa ,hakan yasa … Read more