

Ladubban Daren Farko Ga Maâaurata MATASA DA YAN MATAN WANNAN ZAMANIN SAI MU GYARA GASKIYA Da ango ya shigo dakin sabuwar amaryarsa, bayan ya zauna, sai ya yi mata sallama cikakkiya, watau: âAssalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh,â Ita ma sai ta amsa da irin haka, watau: âwa alaikumus salamu wa rahmatullahi wabarakatuh.â Ya … Read more
MARAICI NE YAJAA MUN (True love and torching heart Storie) _(Under the pens of merhreeyaert lerwerl and doctor ferhyeez m usmern as in-identical twins)_ Story and written by Merhreeyaert lerwerl *BISMILLAHIRRAHMAANIRRAHEEM Alhamdulillah bisa amincewa da huwacewa ta ubangiji gani dâauke da sabon labari mai suna *MARAICI NE YAJAA MUN* Ina fatan Allah subhanahu wataâala … Read more
Izzar Mulki Hausa Novel Complete By Autar alheri Romantic love and seây story Daga alkâalamin marubuciyar INGARMAN NAMIJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI sabon salon Izzar Mulki MY LITTLE SISTER BIG LADYâS Littafen *IZZAR MULKI* sadaukarne Sis mmn teddy Sis ommu apnan Sis zee sulaiman Labarin IZZAR MULKI labari wata murdâadâdâiyar masarauta ne dakuma gidan … Read more
Father of soldiers TAKUN ĆARSHE Tashin hankalin da baâa sa mashi date,Wani irin kallo Sgr ke bin Uncle abusufyan dashi,just speechless,Ya Ćame a tsaye ya kasa motsa lips Éinsa,Sam ya manta da wata yarjejeniyar aure a tsakaninsu,kamar a mafarki haka yake ganin abun, âRafayet!âya ambaci sunanshi don ya lura hankalinshi baya atare dashi,firgigit Sgr yayi … Read more
Miji Na Gari Burin Ya Mace Complete Written By: Zahra Muhammad Surbajo âDalla malam Éagani,haba wannan ay zamba cikin aminci ne,naga tun kan ka fara muka tsadance kace releasing Éaya zakayi?shine dan guntun wulaĆanci kuma naga kana ci gaba da ridingâta faÉi cikin masifa lokacin data tureshi daga kanta. Kanshi ya dafe dake tsananin sara … Read more
An Ya Baiwa Ce Complete Document Written By: Ameera Adam Tafe take tana Éan waige dan gudun kar wani ya ganta ko taci karo da wani a hanya, saboda abin da ta gano take san zuwa ta isar da shi ko ta samu Éan alheri, aikuwa batayi aune ba tana shiga soron tsakiya suka yi … Read more
Complete Nurul Kalb By Matar Manya Hausa Novel Cikin sauri ta, salami me adaidaitanda ya ajiyeta kyakyawar budurwace tasaya tana karewa dankareren gidan dake gabanta kallo wanan gida haka , tafada ahankali takalli number gidan taga lallai itace takarasa wurim gate din gidan ta kwankwasa megadi yazo ya bude. Ahankali cikin zakakkar muryarta tace Sannu … Read more
Bismillahir Rahmanir Rahim Book one *Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya bani iko da kuma damar fara rubuta wannan labari. Ina adduâar Allah ya sa yadda na fara lafiya na Ćare shi lafiya. Amin* *wannan labari zai zo daga kashi na Éaya zuwa kashi na uku Insha Allah. Na Éaya zai zo a kyauta … Read more
Nimcyluv sarauta Arewabooks@Nimcyluv 1. Jimeta/Yola NjoÉoli Rugar Rome Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riĆe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na cin ciyayi wanda bisa … Read more