Download Complete ƘANWAR MAZA Romantic Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 10 02 010829

ƘANWAR MAZA Page1 Bismillahirahmanirrahim Daji Ajiyar Allah! La’asar sakaliya, a lokacin da hasken rana ya fara disashewa, ta doshi yamma za ta faɗi, duhun magariba na ƙoƙarin shigowa ya maye ragowar hasken da ranar ta bari kan ta ƙarasa faɗuwa. Gamayyar bishiyoyi ne, dogaye da da madaidaita, haɗe da ciyayi da ga mabanbantan tushe, suka … Read more

Dowload Budurcina Yancina by Benaxir Omar Hausa Novel Complete PDF

Screenshot 2023 09 28 164224

BUDURCINA YANCINA NA BENAXIR OMAR Sunana Ambar,Rayuwata tana cike da darasi,tausayi,alajabi, haushi dakuma dana sani, bana kaunar kowacce ya mace ta kasance acikin halin dana shiga koda kuwa makiyata ne, zanbaku labarina nasan bani kadai bace nake abunda na aikata, tabbas akwai wasu mata, donhaka inafatan duk wacce taji labarina inta kasance tanayi tadaina!, duniya … Read more