Dowload Budurcina Yancina by Benaxir Omar Hausa Novel Complete PDF

Screenshot 2023 09 28 164224

BUDURCINA YANCINA NA BENAXIR OMAR Sunana Ambar,Rayuwata tana cike da darasi,tausayi,alajabi, haushi dakuma dana sani, bana kaunar kowacce ya mace ta kasance acikin halin dana shiga koda kuwa makiyata ne, zanbaku labarina nasan bani kadai bace nake abunda na aikata, tabbas akwai wasu mata, donhaka inafatan duk wacce taji labarina inta kasance tanayi tadaina!, duniya … Read more