Download Complete Idan Ba Ke Chapter 1&2 By NimcyLuv Hausa Novel PDF
Nimcyluv sarauta Arewabooks@Nimcyluv 1. Jimeta/Yola Njoɓoli Rugar Rome Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na cin ciyayi wanda bisa … Read more