Download Complete Yar Aikin Karuwai Book 2 Page 96-100 By Asma Baffa Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 09 28 235230

YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 96-100 Official By AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN *MISKI 3in1 Alfirdaus*๐ŸŒน Albishirinku๐Ÿ’ƒ original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama alโ€™ada inda hali zaโ€™a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace … Read more

Download MATAR GWAMNA Hausa Novel Complete PDF

Screenshot 2023 09 28 144322

MATAR GWAMNA is a popular Hausa novel that tells the story of a young woman named Matar who falls in love with a man named Gwamna. However, their love is threatened by various obstacles, including family conflicts and societal expectations. In this blog post, we will provide information on how to download the complete PDF … Read more

Download Complete Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 114 Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 09 28 190918

Kafin yaci gaba da cewaโ€Gaskiya duk wanda yayi silar jefa mu cikin wannan matsanancin tashin hankalin,Sae ya ษ—anษ—ani kudarshi,sai yayi danasanin haihuwarshi da uwarshi tayi acikin duniyar nan,zanso nasan wanene wannan MASTER PLANNER ษ—inโ€ Sannu da jiki suka ฦ™ara Yi ma Abbansu kafin suka juya atare suka bar bedroom ษ—in nashi,Matsawa Abba Yayi kusa da … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 4 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

IMG 20230703 WA0046

๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†โ€™๐™Šโ€ฆ..!!๐Ÿซ— ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ โ€ฆโ€ฆ..Idanun dattijuwar cike da ฦ™walla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ษ—aga ฦ™afa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauฦ™i, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata … Read more

Download YARIMA ASHMAN Hausa Novel Complete PDF

Screenshot 2023 09 28 145000

YARIMA ASHMAN is a popular Hausa novel that tells the story of a young man named Yarima who falls in love with a woman named Ashman. However, their love is threatened by various obstacles, including family conflicts and societal expectations. In this blog post, we will provide information on how to download the complete PDF … Read more

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 5 Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 09 28 192823

NASARA WRITERS ASSOCIATION* ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦ™alaminmu ฦดancinmu._* }} ___________________________________ BOOK ONE PAGE โžก๏ธ16 Fitowarta kenam daga toilet, tana dโ€™aure da towel a kirjinta, gashin kanta a baje agadon bayanta ta wanke shi fess har wani shining yake ga baโ€™ki ga tsayi har ya kusan isowa … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 3 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

IMG 20230703 WA0046

๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†โ€™๐™Šโ€ฆ.!!๐Ÿซ— ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 3๏ธโƒฃ โ€ฆโ€ฆ..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ษ—in sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ษ—in ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ษ—in. โ€œRanka ya daษ—e … Read more