Download Complete Tabarmar Kashi Chapter 1 By Safiya Huguma Hausa Novel PDF
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_ TABARMAR KโASHI SAFIYYA HUGUMA Page 01 Kโawataccen bedroom ne me yalwa,wanda ya wadatu da kyawawan kayan gado da suka kasance cikamakin ado da kyawun dakin,komai dake cikin dakin an hada masa color iri daya CREAMY WHITE da ratsin gold me daukar idanu,ya wadatu da sanyin ac da kuma haske sosai tarwai. Saidai … Read more