Download Complete Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 113 Hausa Novel PDF
Acan cikin asibitin kuwa,Suna cikin matsanancin tashin hankali,Jikin Abba Yayi tsauri sosai sam bai kar6ar treatment din da ake basa,Zuciyarshi tana barazanar bugawa,Kowa yayi zugudum cike da jimami suna jiran Tsammani,Sgr da Omar Sunfi kowa shiga matsananciyar damuwa,Saboda suna ganin sune silar Halin da Abbansu Yake ciki, Tunda suka fito daga Office ɗin Doctor Emran,a … Read more