Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 1 Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 09 28 232907

MATAR DAMISA (the wife of tiger) Mallakin Asmaโ€™u Muhammad Auwal ASMEETAH NASARA WRITERS ASSOCIATION ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦ™alaminmu ฦดancinmu._* }} ___________________________________ ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ *{{N W A}}* ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ ุจูุณู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู…ู ุงู„ู„ู‘ู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู’ู… Book one 1. Pages 1 to 10 Wata tsohuwar Mata ce zaune a bakin bishiya, ta … Read more

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 2 Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 09 28 232907

MALLAKIN Asmeetah *NASARA WRITERS ASSOCIATION* ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦ™alaminmu ฦดancinmu._* }} ___________________________________ https://www.facebook.com/103637491942644/ ุจูุณู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู…ู ุงู„ู„ู‘ู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู’ู… Book One PAGES 11 Kwance take a saman gadon asibiti tana ta sumbatu โ€œUma! Uma!! Uma dan Allah karki mutu ki barni, Dan Allah Uma ki dawo gareniโ€ tana … Read more

Download Complete Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 79 Hausa Novel PDF

Tofah nan fa kowa ya shiga tunanin wata hujja ce Sgr ke da ita?kanga wayar yayi a kunnansa,then Calmly ya furtaโ€Ku ฦ™araso ciki,โ€jin haka yasa kowa kai idanunshi kan ฦ™opar shigowa falon,don ganin su wanene zasu shigo ciki, Bada jimawa ba,wata haษ—aษ—ษ—iyar Wheel chair Golden Colour mai ษ—auke da wani dattijo tsoho tukuf fari tass … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 2 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

IMG 20230703 WA0046

๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†โ€™๐™Šโ€ฆ.!!๐Ÿซ— ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 2๏ธโƒฃ โ€ฆโ€ฆ..ฦ˜yakykyawan saurayi ne chocolate color mai cikar kamala da nutsuwa. Baida hayaniya a yanayinsa na zahiri bai kuma da faraโ€™a sam akan fuska. A halittar jiki da cikar kamalar fuska mai nuna barazana ko maฦ™iyinsa dole ne ya yarda yaci wannan suna na *_Smart_*. Maimakon kallon wadda yaron … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 3 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

IMG 20230703 WA0046

๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†โ€™๐™Šโ€ฆ.!!๐Ÿซ— ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 3๏ธโƒฃ โ€ฆโ€ฆ..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ษ—in sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ษ—in ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ษ—in. โ€œRanka ya daษ—e … Read more

Download Complete Furar Danko Chapter 4 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF

IMG 20230703 WA0046

๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†โ€™๐™Šโ€ฆ..!!๐Ÿซ— ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ โ€ฆโ€ฆ..Idanun dattijuwar cike da ฦ™walla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ษ—aga ฦ™afa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauฦ™i, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata … Read more