Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 10 Romantic Hausa Novel PDF

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 10 Romantic Hausa Novel PDF {{Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu}} ___________________________________ https://www.facebook.com/103637491942644/ {{N W A}} بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم BOOK ONE PAGE ➡️23 to 24. Tana cikin nazarin duniya kamar wacce aka zabure ta tayi cikin falo da gudu kamar wanda … Read more

Download Complete MATAR DAMUSA by MALLAKIN ASMEETAH Romantic Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 10 02 075758

FREE BOOK MATAR DAMUSA (the wife of tiger) MALLAKIN ASMEETAH NASARA WRITERS ASSOCIATION ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }} ___________________________________ *{{N W A}}* بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم BOOK ONE PAGE 19 to 20 Mommy fad’uwa tayi sumammiya ganin halin da Junaid ya shiga, tinda uwarta ta … Read more

Download Complete SONE KO K’IYAYYA (32) by Mommyn Fareesa Romantic Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 10 02 072953

SONE KO K’IYAYYA?? It’s rometic love story Story & written by mommyn fareesa 32 “Aikuwa tana shigowa gabanta yafad’i dataga motar yaya Aliyu a parking lot”Alamar yana gidan”can gefe kuma ta hango yaya sulaiman da nafeesa suna mgn”wanda shine keta surutunsa ita kanta Ak’asa yake”yana zaune kan resting chair ita tana dg tsaye”In’am ta bisu … Read more

Download Complete ƘANWAR MAZA Romantic Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 10 02 010829

ƘANWAR MAZA Page1 Bismillahirahmanirrahim Daji Ajiyar Allah! La’asar sakaliya, a lokacin da hasken rana ya fara disashewa, ta doshi yamma za ta faɗi, duhun magariba na ƙoƙarin shigowa ya maye ragowar hasken da ranar ta bari kan ta ƙarasa faɗuwa. Gamayyar bishiyoyi ne, dogaye da da madaidaita, haɗe da ciyayi da ga mabanbantan tushe, suka … Read more